About Us

 About Us


Hausa

Allhausanovels Novels Site ne dake kawo littafan hausa domin nishadantar da makaranta littafan hausa


Hakika zakuji dadin kasancewa tare damu muna kawo mabambantan littafai na hausa na soyayya na yaki da ma na zamantakewar rayuwa. Allhausanovels novels zaku iya samun ko wane irin littafi da kuke bukata


English

Allhausanovels Novels is a site that brings books in Hausa to entertain school books in Hausa
 Of course you will be happy to be together with us because we bring different books in Hausa about love, war and social life. Allhausanovels novels you can find any kind of book you need

Comments